--
Yan Sandan Farin Kaya DSS Sun Cafke Shugaban Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele

Yan Sandan Farin Kaya DSS Sun Cafke Shugaban Babban Bankin Najeriya Godwin EmefieleRahon tanni na nuna cewa yan sandan farin kaya DSS sun cafke Shugaban Babban Bankin Tarayya Godwin Emefiele.

Hakan na zuwane bayan Shugaba Tinubu ya dakatar da gwamnan babban bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele. 

FACEBOOK 

Gwamnatin Tarayya Ta ce an dakatar da Emefiele ne don yin bincike kan wasu abubuwa da suka faru karkashin jagorancinsa.


Tushe Legit Hausa

0 Response to "Yan Sandan Farin Kaya DSS Sun Cafke Shugaban Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele "

Post a Comment