Hukumar kidaya ta kasa ta yi wani gagarumin yunkuri na inganta rijistar haihuwa a fadin Jahohin kasarnan ta hanyar fitar da sunayen wadanda suka yi rajista
Jerinsu, da ake samu a gidan yanar gizon NPC a cikin tsarin PDF, ya ƙunshi sunayan mutane daga jihohi daban-daban na fadin ƙasarnan.
Aikin daukar ma’aikata ta yanar gizo, wanda za a gudanar a shekarar ta 2023, da nufin daukar ma’aikata da suka cancanta daga SSCE, Diploma, NCE, HND, BSC, zuwa NYSC Corps. Zababbun ma'aikatan wucin gadi za su taka muhimmiyar rawa wajen tallafawa tsarin rijistar haihuwa na digital.
Don saukin samun dama, an tsara jerin masu neman rajista na jahohin kasarnan Koda baku ga sunayanku ba acikin jerin jahar ku ba to a halin yanzu, ku sabunta ziyartar shafin lokaci bayan lokaci saboda za a iya daurasa kowane locaci.
NPC ta kuma bayyana cewa mataki na gaba na aikin daukar ma aikata zai kunshi aikin tantancewa, wanda za a gudanar a kowace jaha a fadin kasarnan. Za a sanar da cikakkun bayanai game da Ranar hurarwa kwanan wata da lokacin gwajin akan shafinsu na Internet.
Ga link kasa dan ganin sunanka:https://admin.birthregistrationadhoce-recruitment.com/?fbclid=IwAR2-2D2IqGLoIQpMPyIAI-JwvDcFLd9VZi9mTPgP61rTSr9m7pF9b4tadjo
0 Response to "Hukumar kidaya ta kasa ta yi wani gagarumin yunkuri na inganta rijistar haihuwa a fadin Jahohin kasarnan ta hanyar fitar da sunayen wadanda suka yi rajista "
Post a Comment