--
Lauyoyi sun shigar da ƙorafi akan masu amfani da rashin lafiyar matashin da akewa laƙabi da Alhaji AA Rufa'i burget ga hukumar yan sanda ta jahar kano

Lauyoyi sun shigar da ƙorafi akan masu amfani da rashin lafiyar matashin da akewa laƙabi da Alhaji AA Rufa'i burget ga hukumar yan sanda ta jahar kano
Lauyoyi sun shigar da ƙorafi akan masu amfani da rashin lafiyar matashin da akewa laƙabi da Alhaji AA Rufa'i. Yanzu haka, Mai Girma Kwamishinan Yan Sandan Jihar Kano, CP Mohammed Usaini Gumel, FIPMA, psc ya bada umarnin a faɗaɗa bincike tare da gayyato wasu daga cikin mutanen da ake zargi da amfani da lalurar sa wajen tunzura shi.

Kamar yadda kakakin rundunar yan sandan jahar Kano Ya rubuta a shafinsa  na  Facebook. 

0 Response to "Lauyoyi sun shigar da ƙorafi akan masu amfani da rashin lafiyar matashin da akewa laƙabi da Alhaji AA Rufa'i burget ga hukumar yan sanda ta jahar kano"

Post a Comment