--
Dan wasan kwallon Najeriya Ahmad Musa ya rage farashi man fetur a gidan man sa 620 zuwa 580

Dan wasan kwallon Najeriya Ahmad Musa ya rage farashi man fetur a gidan man sa 620 zuwa 580

KO KUN SAN  ?Dan wasan kwallon Najeriya Ahmad Musa ya rage farashi man fetur a gidan man sa MYCA 7 dake kanttitin Zuwa Ringim  dai dai Kan kwanar shiga kawo Hotoro Tishama a karamar hukumar Nasarawa  a Kano daga N620  zuwa N580.

Me ye raayinku akan haka  ?

0 Response to "Dan wasan kwallon Najeriya Ahmad Musa ya rage farashi man fetur a gidan man sa 620 zuwa 580"

Post a Comment