--
2023 Police Recruitment ya kaso gida biyu akwai

2023 Police Recruitment ya kaso gida biyu akwai


General Duty -: tsakanin dan shekara 18 zuwa 25 maza da mata hukuma take bukata .

Specialist Astisan:- tsakanin dan shekaru 18 zuwa 28 hukumar tana neman mutanan da suka iya sana'nar hannu ko ince aikin hannnu ga kadan daga cikin sunayen ayyukan hannu .

1) Driver
2) Mechanic
3) welder
4) Painter 
5) Plumber
6) medical
7)Band Section
8) Veterinary
9) Electricians
10) Marine
11) Communication/Info Tech.
12) Carpenters.

Ka tabbatar da cewa ka samu certificate wato shaidar da zata nuna cewa ka iya aikin ko  sana'ar idan ka samu aikin dan sanda babu ruwanka da zuwa kamo masu laifi ko zuwa wani operation duk babu ruwanka dasu.aikin da hukumar ta dauki ka akai shi zakayi baka ba fita operation .

Ayi share don sauran alumma su amfana.

Ahmed Rufai Idris

0 Response to "2023 Police Recruitment ya kaso gida biyu akwai "

Post a Comment