--
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar ya shirin bayar da tallafi 25k ga gidaje miliyan goma sha biyar 15

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar ya shirin bayar da tallafi 25k ga gidaje miliyan goma sha biyar 15

Jagaban ya kaddamar ya shirin bayar da tallafi 25k ga gidaje miliyan goma sha biyar 15 sama da yan najeriya miliyan 61 ne zasu ci gajiyar shirin inda kowane daga cikin su zai karbi 75k .

Za'a gama biyan kudin cikin watanin uku masu cewa har da wannan watan da muke ciki ,masu tambaya akan yanar gizon cikawa babu wata yanar gizo da gwamnati ta fitar don yiwa mutane rijista ,

Gwamnati tana amfani da enumerate wajen tura su cikin kauyuka don karbar bayanin mutane da zaa sa su acikin shirin ,wakilan da aka wakilta suna cigaba da yawo ciki kauye da gari .

Ahmed Rufai Idris

0 Response to "Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar ya shirin bayar da tallafi 25k ga gidaje miliyan goma sha biyar 15 "

Post a Comment