--
Federal Government Zata Baiwa Mata Yan Kasuwa  Rancen kudi Naira Biliyan 75 Ga Mata Yan Kasuwa

Federal Government Zata Baiwa Mata Yan Kasuwa Rancen kudi Naira Biliyan 75 Ga Mata Yan Kasuwa


 Ministar harkokin jin kai da rage radadin talauci, Dr Betta Edu, ta sanar a ranar Talata cewa, gwamnatin tarayya za ta bayar da lamuni marar riba na Naira 50,000 ga mata yan kasuwa guda miliyan daya da tubu dari biyar (1.5) a karkashin shirin bunkasa sana’o’in gwamnati da samar da ayyukan yi. 

Wannan yunƙurin na nufin haɓaka jarin su da haɓaka  kasuwanci. 

Ta bayyana cewa a ranar 17 ga watan Oktoba ne za a kaddamar da asusun mata yan  kasuwa na Naira biliyan 75, wanda za a sanya wa suna asusun Iyaloja Found na ‘yan kasuwa mata marassa galihu.


0 Response to "Federal Government Zata Baiwa Mata Yan Kasuwa Rancen kudi Naira Biliyan 75 Ga Mata Yan Kasuwa"

Post a Comment