--
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC sun aika da wa da masu kwalen HND,NCE ND sakon gayyata zuwa rubuta jarabawa

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC sun aika da wa da masu kwalen HND,NCE ND sakon gayyata zuwa rubuta jarabawa




Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC sun aika da wa da masu kwalen HND,NCE ND sakon gayyata zuwa rubuta jarabawa,matasan da sukayi submit CV nasu 

 ku shiga ku sanya lambar wayan ku da kukayi submit da ita idan an zabi ku bayanin ku zasu bayyana,wannan sakon da ake turawa ba kowa bane zai same shi Amma idan kukayi amfani da yanar gizon zaku san matsayin ku .

Allah ya bamu saa.

Ahmed Rufai Idris

0 Response to "Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC sun aika da wa da masu kwalen HND,NCE ND sakon gayyata zuwa rubuta jarabawa"

Post a Comment