--
Rundunar Sojojin Saman Nageria Ta  Bude Shafin  Daukar Ma’aita a yau

Rundunar Sojojin Saman Nageria Ta Bude Shafin Daukar Ma’aita a yau


Rundunar sojojin saman Najeriya za su  dauki sababbin jami’an aikin soja na wannan shekarar.

 Rijista kyauta a yau 30/10/2023   zaa rufe nema ranar 11/12/2023

An Fitarda Wannan sanarwa ne ta wata takarda mai dauke da Bayanin Yadda za’a cike fom din Daukar Ma’aikatan dakuma Shafin yanar gizo dazaayi amfani dashi domin cike Aikin na Nigerian Air Force kyau ta.Sanarwa ta fita ranar Asabar  28 ga watan October. 

Masu sha’awa za su iya shiga wannan link din dake kasa dan cikewa. https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/

Allah ya bada sa'a Ameen.0 Response to "Rundunar Sojojin Saman Nageria Ta Bude Shafin Daukar Ma’aita a yau "

Post a Comment