--
Rundunar Sojojin Saman Nageria Ta Sanar Da Ranar Bude Shafinta Don Fara Daukar Ma’aita kyauta

Rundunar Sojojin Saman Nageria Ta Sanar Da Ranar Bude Shafinta Don Fara Daukar Ma’aita kyauta

 Rundunar sojon saman Najeriya, ta ce tana shirin daukar karin ‘yan Najeriya aiki domin bunkasa harkokin tsaron.

Daraktan Yada Labarai na Rundunar Sojojin sama ta Najeriya ne ya fitar sanarwa  labarai a  yau Asabar 28 ga watan Oktoba. 

Ya ce daukar aikin na daga cikin  na samar da ma’aikatan da ake bukata domin gudanar da ayyukan sojojin saman Najeriya. 

“Rundunar Sojin saman  Najeriya ta sanya daukar ma’aikata maza da mata a matsayin babban fifiko don bunkasa ayyukanta a duk shekara.

Zata bude shafinta ranar litinin 30 ga watan October. 

Zata rufe ranar 11 ga watan Disambar shekarar da muke ciki.

Ga link dan cikewa:http://www.nafrecruitment.airforce.mil.ng/?fbclid=IwAR2r5rNTFHb4bn0MyOqkciTAcpsSnjPTRzz4PUYhHYcrdruPrj1TxyhVsPc


0 Response to "Rundunar Sojojin Saman Nageria Ta Sanar Da Ranar Bude Shafinta Don Fara Daukar Ma’aita kyauta"

Post a Comment