--
Tallafin kasuwanci:Ina yan kasuwa da sauran mutane masu gudanar da harkokin kasuwanci na zamani wadanda sukayi rigistar kamfaninsu

Tallafin kasuwanci:Ina yan kasuwa da sauran mutane masu gudanar da harkokin kasuwanci na zamani wadanda sukayi rigistar kamfaninsuA GWADA KO ZAA DACE....

Ina yan kasuwa da sauran mutane masu gudanar da harkokin kasuwanci na zamani wadanda sukayi rigistar kamfaninsu, ku cike wannan form domin samun tallafin kasuwanci ga wadanda suka samu nasarar tsallakewa...

Tsarin ba daga Gwamnati ya fito ba, Hukumomin dake bayar da tallafi na kasashen duniya ne suka kawo tsarin Nijeriya karkashin ofishin EKEN CONSULTANT LIMITED wadanda zasu gabatar da babban taro a jihar Kano domin yiwa al'umma karin bayani akan shirin...

Zaku shiga wannan link ku cike form bayanan da aka nema, idan kana bukatar karin bayani ko ka kasa cikewa kayi magana ta wannan lambar a WhatsApp in sha Allah zasu taimaka maka wajen cike form din 08033446407..

Shirin kyauta ne ba zaa biya ko sisi ba, hatta babban taron da zasu gudanar shima kyauta mutane zasu halatta ba tare da biyan kudi ba...

Ga Link na Google Form da zaa cike...


Allah ya bada sa'a...

Sauran bayanai zasu cigaba da fitowa har zuwa lokacin gudanar da taro....

Mutanan da suke bukata ayi musu rijista cac certificate zasu iya magana ta lambar nan zaayi musu akan 18k suyi magana ta WhatsApp 08063570041 domin zuwa gaba akwai wasu damarmakin da zasu kara fitowa .


0 Response to "Tallafin kasuwanci:Ina yan kasuwa da sauran mutane masu gudanar da harkokin kasuwanci na zamani wadanda sukayi rigistar kamfaninsu"

Post a Comment