--
Kamfanin MTN sun karawa Data kudi Mai tsada a Najeriya

Kamfanin MTN sun karawa Data kudi Mai tsada a Najeriya

25TB na Data din MTN da ake sara akan Naira miliyan 5,770,000 a yau sun kara mata kudi ta koma Naira miliyan 7,950,000.  A yau kadai an samu karin miliyan 2,180,000.

Yanzu haka MTN sun kulle data din su ta SME a duk fadin Najeriya, domin sake kara mata kudi wanda zai fara nan take. 

Idan baku manta ba, a kwanakin baya kamfanonin sadarwa suka nemi Gwamnatin Tarayya da ta basu dama su kara kudin Data da na kiran waya. Yanzu dai ta tabbata Gwamnatin kasar ta basu damar hakan akan Data, sauran kiran waya kuma.

0 Response to "Kamfanin MTN sun karawa Data kudi Mai tsada a Najeriya"

Post a Comment