--
Sabon Bankin da babu riba, MAAL Microfinance Bank zai dauki ma'aikata

Sabon Bankin da babu riba, MAAL Microfinance Bank zai dauki ma'aikata



Gurbin Aiki!

Sabon Bankin da babu riba, MAAL Microfinance Bank zai dauki ma'aikata wadanda suke da kwarewar mafi karancin shekara 4 a aikin banki ko wata cibiya ta hada-hadar kudade da suke da satifiket a ACCA ko ICAN ko ANAN, kuma su kasance sun iya amfani da komfuta.

Ga masu bukata su aika da CV dinsu zuwa ga gmail: maalmfb@gmail.com



0 Response to "Sabon Bankin da babu riba, MAAL Microfinance Bank zai dauki ma'aikata"

Post a Comment