--
Gurbin Aiki 558 a Kaduna State University

Gurbin Aiki 558 a Kaduna State University


 KADUNA STATE UNIVERSITY GURABAN AIKI GUDA 558

  • Zaa rufe       31-12-2023
  • Wuri.            KADUNA STATE
  • Type:.           Permanent

ASSALAMUALAIKUM

 Yan uwa barkan mu da war haka, 

Kamar yanda sanarwa ta gabata cewa Kaduna state University ta bude shafin daukar ma aikata na gurabe 558 Wanda ya hada da

  1. Professor 
  2. Senior Lecturer
  3. Lecturer I 
  4. Lecturer II
  5. Assistant Lecturer 
  6. Graduate Assistant  
  7. Internship 
  8. Contract
  9. Lecturer

Da sauran su

Wannan guraban aikin a kowanne bangare( Course) misali kamar irin su

  1. Agriculture
  2. Computer science
  3. Physics
  4. Chemistry
  5. Biology
  6. Biography
  7. Statistics
  8. Biochemistry
  9. Biotechnology
  10. Microbiology
Wannan kadan ke nan daga courses

Kaduba kaga wanne kake da damar cikewa ka cike ka neman 

Dannan wannan link din domin neman wannan aikin

https://recruitment.kasu.edu.ng/Postions-Avl

Kokuma domin Cike maka zaka iya tun tubar Admin

@Umtech Computer Services

07067129377

https://chat.whatsapp.com/Jn51bnUbq8YDys8YvI278c

https://chat.whatsapp.com/I9WpPaOc244InbgbYjW0L1

0 Response to "Gurbin Aiki 558 a Kaduna State University "

Post a Comment