--
YANDA ZAKA GANE KANA CIKIN WANDA  SUKA SAMI TALLAFIN FEDERAL GOVERNMENT

YANDA ZAKA GANE KANA CIKIN WANDA SUKA SAMI TALLAFIN FEDERAL GOVERNMENT

 


Assalamualaikum

Yan uwan barkan mu da war haka,

Hanyoyin da zaka bi wajan ganin cewa kana cikin wadanda suka sami tallafin federal government, wanda aka cike akwanakin baya shi ne. 

Zaka shiga wannan site din da zarar anfara dubawa https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/

Sai kadannan view beneficiaries 

Kana dannawa da zarar anfara kuma kuma  kana ciki zaka ga sunan ka da kudin da aka baka 

In baku manta ba akwana kin bayane federal government ta saki sanarwar cewar zata bada tallafi ga masu kananun kasuwanci a nigeria a local government 774 na duba hamsin sannan kuma da bada Loan( bashi ga yan nigeria masu yin kasuwan ci kokuma wanda suka jima acikin kasuwan cin.

 
A yanzu hakka wann site na bada tallafi an rufe shi tun 18 ga watan December 2023
Amma kuma haryanzu ga masu shaawa cikin bashin na gomnatin yarayya zasu iya shiga wannan site din su yi apply


Mungode
Allah yaba da saa'

Karin bayani: yanzu haka mun sami alaka tsakanin 
Umtech computer service don ganin kawo muku abubuwan cigaba wanda zasu taimaka muku

0 Response to "YANDA ZAKA GANE KANA CIKIN WANDA SUKA SAMI TALLAFIN FEDERAL GOVERNMENT "

Post a Comment