--
HANYAR DA ZAKA GANE SITE DIN KARYA NA (SCAMMERS

HANYAR DA ZAKA GANE SITE DIN KARYA NA (SCAMMERS

 


HANYAR DA ZAKA GANE SITE DIN KARYA NA (SCAMMERS)

"Wani yace abunda Yasa bama Cike abubuwa da yawa akwai Scammers ( masu Daukar Bayanai) Shiyasa muke jin Tsoro"

Hakane tabbas kuma yana da kyau muyi takatsan tsan

Daga cikin hanyoyin da zaka gane cewar wanann abun ba abun cikewa bane mudauki misalin portal Din naiman aiki na federal government ko state ko NGOs

Portal din neman aiki, site ne da ake kirkirar sa dan daukar personal details wanda wannan hukumar take bukata.

Yanda zaka gane wanann ba na gaske bane akwai hanyoyi da dama amma mu dauki abun da yafi yawo acikin al-ummar mu musammamn a whatstup app.

1: site ne zaka gani amma a karshe bayan ka cike  zaa ce sai ka biya wani amount kafin kayi gaba. ( ba abude site din neman aiki ace sai ka biya kudi)

2: ace bayan ka cike ana bukatar ka tura wa mutum 10 sannan ka tura a group 10, Shima wannan karyane  ba yanda za ai ace federal government ko state ko wani NGO da yake neman ma aikata yace maka sai ka tura shi cikin group group.

3. Sannan ka lura da wanene yayi post din abun

4: sai kayi adduar Allah yaraba ka dasu

Wannan kadan kenan, insha Allah zanyi bayani nan gaba yanda shi kansa site din tayaya zaka gane nakarya da nagaske

Umar Mustapha Usman
CEO: Umtech Computer Services
07067129377

0 Response to "HANYAR DA ZAKA GANE SITE DIN KARYA NA (SCAMMERS"

Post a Comment