Nigeria Fire service Sun bude Shafin Neman Aiki
Za a fara 27/12/2023
Assalamu alaikum
Hukumar tana gayyatar duk wani dan Nigeria wanda yake da shaawa aiki a hukumar wanda bai wuce shekara 22 zuwa shekara 35 dasu su naimi wanna aiki,
Wannan kowa zai iya cikewa tundaga kan masu matakin
- Secondary School Certificate
- ND
- NCE
- BSC/ HND
CATEGORY A: INSPECTORATE CADRE
1. Inspector of Fire (IF) CONPASS 07
(RN), Registered Midwives (RM), Registered Nurses/Midwives (RNIM) obtained from recognized institutions
II. Assistant Inspector of Fire (AIF) CONPASS 06
NCE or National Diploma (ND)
CATEGORY B: ASSISTANT CADRE
L. Fire Assistant II (FA II) CONPASS 04
Dole yazama kana da GCE Ordinary level, SSCE/NECO or waec kuma da 5credit hade da math da english
11. Fire Assistant III (FA III) Appliance Driver (Specialist), CONPASS 03
Dole yazama kana da GCE Ordinary level, SSCE/NECO or waec kuma da 5credit hade da math da english, Class E Drivers' License is an added
Dokoki
1. dole sai dan Nigeria
2. minimum second class upper or upper credit
3. neco/waec
Masu degree kuma zasu hada da NYSC
Allah yabada saa
Apply
Wandasuke da bukatar Muci ke musu suyiwa admin magana
@Umtech Computer Services
07067129377
https://chat.whatsapp.com/Jn51bnUbq8YDys8YvI278c
https://chat.whatsapp.com/I9WpPaOc244InbgbYjW0L1
0 Response to "Nigeria Fire service Sun bude Shafin Neman Aiki"
Post a Comment