--
Yanda Zaku Tura Korafe Korafen Ku ga wanda Ba a Biyasu  Kudin su ba Na N-POWER

Yanda Zaku Tura Korafe Korafen Ku ga wanda Ba a Biyasu Kudin su ba Na N-POWER


Tuni dai hukumar kula da jinkai ta nigeria bangaran N-Power fara rabon kudaden bashish shika na watanni 9 ga wadanda suka ci gajiyar shirin, musamman wadanda ke cikin rukunin C2, wanda tuni dayawa suka karbi kudin su yanzu haka amma sai dai wasu na fuskantar kalubale wajen karbar kudadensu


Don magance wadannan matsalolin,
 N-Power ta samar da hanyoyin da masu cin gajiyar shirin za su iya gabatar da matsalolin su da kuma neman mafita a game da biyan kuɗin 

N-Power, tabbatar da cewa masu cin gajiyar sun sami kudin su  ciki
 Idan ka samu kanka/ kanki  cikin wadanda ba su karbi alawus dinsu ba ko kuma suka ci karo da wata matsala da ta shafi biyan,
Ka Kira 018885011 don haduwa tare da masu kula da wannan matsalolin  N-Power kai tsaye ta wannan layinn wayar kokuma
ka Aika da cikakken saƙo mai bayyana matsalolin ka  zuwaw annan email din

Hanyoyin da zaka bi wajan tura sakon  dan samun kyakykyawar tarba

  • Ka tattara bayanan ka lokacin daya kafin tura sakon matsalolin naka kokiran akan abunda yashafi Npower 
  • Wanda zasu tura sako ta email su tabbata sun saka sunan  batch  din su a wajan SUBJECT, 
  • Sannan kudinga yawan bibiyar email dinka don wani lokacin zaa iya bada saka mako ko bukatar tura bayanai akan  lokaci kakikuma baka duba ba
Daga karshe 
hukumar N-Power nata kokarin biyan alawus-alawus ga masu cin gajiyar Batch C2, yana da matukar muhimmanci ga masu  fuskantar matsalar biyan kudi su tashi tsaye wajen neman mafita.

dan tabbatar da cewa an magance matsalolin biyan kuɗi da sauri. Ta bin wannan cikakkiyar hanyoyin magancewar ,

mungode

©️Umtech Computer Services
JOIN OUR WHATSUP GROUP For more update
Jobs, scholarship,Grant  Entrepreneur, government loan etc
09078790292


0 Response to "Yanda Zaku Tura Korafe Korafen Ku ga wanda Ba a Biyasu Kudin su ba Na N-POWER"

Post a Comment