--
Damar Aiki ga masu Bsc, NCE, Diplima a New incentive organization

Damar Aiki ga masu Bsc, NCE, Diplima a New incentive organization



Damar Makin Aiki ga Yan arewa a  New incentive

Wadan suke da 

Bsc/HND, NCE, Diploma


Please share it to let people know


Aikine na NGO wanda akeyin sa mafi yawa a cikin asibitoci na na local government.inda suke tallafawa da yara kananu magunguna da sauransu 


Duk shekara sukan Bude Daukar Aiki ga mutane, amma dayawa mutane basa apply, 

Akwai aikin Field Officers (entry-level) wanda masu Diploma, NCE,  duka zasu iya nema  haka kuma akwai bangarori da dama wanda Masu Degree Su ma zasu iya Apply


Kuma A duk wata salary yanakai wa Kusan 100k 


Yanzu haka sun sake bude Shafin daukar Aikin a garuruwa kamar haka,

  • -Kano
  • -Bauchi
  • -Jigawa
  • -Kaduna
  • -Zamfara
  • -Katsina
  • -GOMBE


Dan haka wanann Dama ce ayi apply 

https://new-incentives.breezy.hr/


Bayan ka tura da sunan ka dole sai ka cike google form In ba cike ba  baza suyi Considering dinka ba


https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSeNdzMgWFEkeMaZiaSTn6PzqmqkinLjv_mV9PmIIJ4rVfe7sA/viewform?pli=1


Allah yabada Saa

 Ayi kokari asanar Da yan uwa


Wanda suke da bukatar a cike musu ko kuma ataimka musu suyiwa admin magana 


©️ *Umtech Computer Services*

JOIN OUR WHATSUP GROUP For more update

Jobs, scholarship,Grant  Entrepreneur, government loan etc

09078790292

08034565362

https://chat.whatsapp.com/Bqw1Aob1En2L0gj93cQ3EI


https://chat.whatsapp.com/I9WpPaOc244InbgbYjW0L1

0 Response to "Damar Aiki ga masu Bsc, NCE, Diplima a New incentive organization "

Post a Comment