Full Scholarship ga wanda Suka karanci Islamic Da Economics
KARATUN MASTERS DA PHD A Indonesian International Islamic University (IIIU
Abunda ake da Bukata mahimmi shine international passport, Da kuma rubuta Motivation letter, sai CV
IIIU Skolashif yana ba da dimbin damar maki a fannonin Economics da kuma Islslamic Studies domin yin Masters da kuma Phd a wanann bangarorin
duk masu shaawar karatu a wannan bangare zasu iya zaɓar bangaran da suke so Su karanta
Akwai tanadi masu yawa ga wadanda sukai nasara daga ciki a wkai
- kudi duk wata-wata
- da ciyarwa,
- da gurin zama
- inshorar lafiya, da.
- Kudin Jirgi
- Da sauransu
Zaku iua cike wanann scholarship batare sa kuna da IELTS
University: Indonesian International Islamic University (IIIU
Degree level: Master’s, PhD
Scholarship coverage: Fully Funded
IELTS: Not required
Eligible Nationality: International
Award Country: Indonesia
Last Date: march 2024
Ga wanda suke da shaawa sai su dannan wannan link din
WANDA SUKE DA BUKATA ZASU IYA TURA MANA DETAILS DIN MU CIKE MUSU
Allah yabada Saa
09078790292
@Umtech Computer Service
JOIN OUR WHATSUP GROUP For more update
Jobs, scholarship,Grant Entrepreneur, government loan etc
08034565362
https://chat.whatsapp.com/Bqw1Aob1En2L0gj93cQ3EI
https://chat.whatsapp.com/I9WpPaOc244InbgbYjW0L1
0 Response to "Full Scholarship ga wanda Suka karanci Islamic Da Economics "
Post a Comment