--
Abubuwan da baku saniba gameda Shirin Gwamnatin Tarayya Presidential Palliative Grant tallafin 50k

Abubuwan da baku saniba gameda Shirin Gwamnatin Tarayya Presidential Palliative Grant tallafin 50k


Abubuwan da baku saniba gameda Shirin Gwamnatin Tarayya Presidential Palliative Grant tallafin 50k

Gwamantin tarayya tuni ta ba jihohin umarnin gudanar da tantance mutanan da zasu ji gajiyar shirin samun wannan tallafi na 50k ,ta hanyar tura musu da sakon SMS na yin data campture.

Muna sa rai wanda aka tantance su zaa biya ranar juma'a ,kowacce jiha an fitar da kwantin da zasu jagoranci tantance mutane.

Adadin tallafin dai ya kai N50,000.00 (Naira Dubu Hamsin) ga kowane mai cin gajiyar tallafin, kuma an tsara shi ne don kaiwa ga masu sana’ar nano miliyan daya a kananan hukumomi 774.

Gwamnatin tarayya za ta hada kai da gwamnatocin Jihohi, NASME (Kungiyar Kananan Kamfanoni da Matsakaitan Masana’antu ta Najeriya),wadanda za su yi amfani da ka’idojin gwamnatin tarayya da ke kasa wajen tantance wadanda za su ci gajiyar shirin daga mazabarsu.

Wadanda ake shirin cin gajiyar shirin su ne kashi 70% na mata da matasa, kashi 10% na nakasassu, da kuma kashi 5% na manya, yayin da sauran kashi 15% aka raba ga sauran alkalumma.

Rubutawa Ahmed El-rufa'i Idris

Advertisement: New Data Price On Buy Data App And Website:

MTN SME 1 N253/1GB AND SME 2

MTN CORPORATE N259/1GB

AIRTEL CG N271/1GB

GLO CG N214/1GB

9MOBILE N128/1GB

CLICK THE LINK BELOW TO OPEN YOUR ACCOUNT TODAY

For web Advert/ Post sponsored/ Banner ads Contact Us Now On Email: bzglobalservice@post.com

0 Response to "Abubuwan da baku saniba gameda Shirin Gwamnatin Tarayya Presidential Palliative Grant tallafin 50k"

Post a Comment