--
Wannan son abun Duniya Ne Ko Dabara? Babban Kuskuren da Muke tafkawa Wanda Yake jefa iyalinmu Cikin Matsala Baba Bayan mutuwarmu!

Wannan son abun Duniya Ne Ko Dabara? Babban Kuskuren da Muke tafkawa Wanda Yake jefa iyalinmu Cikin Matsala Baba Bayan mutuwarmu!


Wannan son abun Duniya Ne Ko Dabara? Babban Kuskuren da Muke tafkawa Wanda Yake jefa iyalinmu Cikin Matsala Baba Bayan mutuwarmu!

Akwai kuskure da mukeyi muna ganin kaman wayewa ce , dayawan mutane kuma suna kan wannan table din , ATM pin dinka bai kamata ace kai kadai kasan shi ba , ka sami amintattu kaman yayanku , iyaye ko wani kaninka ka gaya masa PIN dinka.

Wlh idan wani abu ya sameka kaman hatsari ko rashin lafiya da baka iya magana gashi kanada kudin cikin account dinka wanda za'a nema maka lafiya dashi baza'a iya cirewa ba sai dai a barka ka wahala.

Ku Danna Nan Domin Ku Samu Kyautar Kudi

Ku Danna Nan Domin Ku Samu Kyautar Kudi

Misali idan rai yayi halinsa ya za'ayi magada su sami access to account dinka?

Kana gadaran kanada NEXT OF KIN ko ?

Toh bari kuji kafin next of kin ya sami access to kudin daka bari a account wlh bakar wahala akesha karshe idan basuda wayewa sai dai banki su rike kudin , toh Ina  dadi ?

Gwara ace sunada access to PIN dinka koda a POS ne su dinga zaran kayansu.

Idan kuma makudan kudi ne kake dashi karka tsaya sanya dau yaronka ko diyarka ka kaisu banki a saka information dinsu akan dukiyar ka dan kar susha wahala Kai bakaci ba suma basuci ba.

Ku Danna Nan Domin Ku Samu Kyautar Kudi

Ku Danna Nan Domin Ku Samu Kyautar Kudi

Waenan abubuwan nasan dalilin bada shawara akansu na gani da idona kuma ya faru dani.

Don haka masu saka iyayensu next of kin inhar kun fara samun haihuwa kuje Ku chanza zuwa yayanku , barin sunan iyayenka matsayin next of kin bayan kanada magada yana janyo matsala ..

Yana iya yiwuwa maman taka da kasa ta rasu baka chanza ba ,kaima ka margaya kabar magada suna terere a banki.

Advertisement: New Data Price On Buy Data App And Website:

MTN SME 1 N253/1GB AND SME 2

MTN CORPORATE N259/1GB

AIRTEL CG N271/1GB

GLO CG N214/1GB

9MOBILE N128/1GB

CLICK THE LINK BELOW TO OPEN YOUR ACCOUNT TODAY

For web Advert/ Post sponsored/ Banner ads Contact Us Now On Email: bzglobalservice@post.com

0 Response to "Wannan son abun Duniya Ne Ko Dabara? Babban Kuskuren da Muke tafkawa Wanda Yake jefa iyalinmu Cikin Matsala Baba Bayan mutuwarmu!"

Post a Comment