
Lafiya Uwarka Jiki: Anfanin tauna ganyen gwaiba a sati sau uku
Lafiya Uwarka Jiki: Anfanin tauna ganyen gwaiba a sati sau uku
Kwararron likitocin dake kasar India sun tabbatar da bincike akan mahimmancin tauna ganyen goba a sati sau uku domin inganta lafiyar Dan Adam.Bin ciken da suka gabatatar ya tabbatar da cewa.
Acikin ta akwai sinadarin vitamin A da C da Kuma sinadarin Iron duk aciki.
Musamman a lokacin sanyi yanzu ana matukar San jiki yasamu vitamin da mineral domin inganta lafiya.
Abubuwan da yake taimakawa sun hada da:
* Narka abinci ( digestive)
* Daidaita suga dake jiki ( regulate blood sugar
* Rage kiba (weight loss)
Albahirinku: Ina Masu sana'anar Siyar da Data Ko Siyan Data ta Amfani Yaufa sullum???
Wannan Shafin mun Samar Muku da Website da Application Wanda Zaku sayi Data a Farashi Mai Rahusa.
Ga Yadda Farashin Datarmu Yake:
0 Response to "Lafiya Uwarka Jiki: Anfanin tauna ganyen gwaiba a sati sau uku "
Post a Comment