Cikakken Bayani akan (Labour Employment and Empowerment Program da Yadda Zakuyi Rijitsta
Cikakken Bayani akan (Labour Employment and Empowerment Program da Yadda Zakuyi Rijitsta
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kaddamar da shirin Labour Employment and Empowerment
Programme (LEEP) don inganta rayuwar mutane miliyan 2.2 duk shekara. Shirin, wanda Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Ministan Harkokin
Ma'aikata, Hon. Nkeiruka Onyejeocha, suka
jagoranta, yana nufin kirkirar ayyuka miliyan 2.5 kowace shekara. Ma'aikatar Harkokin Ma'aikata da Ayyukan Yi tana kula da aiwatar da wannan shirin.
Shirin LEEP ya kunshi matakai hudu na samun Horo Akan:
1. Horaswa kan basirar zamani da aiki daga nesa.
2. Vocational and Entrepreneurship Programmes
- Horaswa kan sana'o'i da kasuwanci.
3. Job Fairs - Hada masu neman aiki da masu
samar da ayyukan yi.
4. Centers for Learning Spaces - Samar da
wuraren koyo da ci gaba.
Yadda Zaku Cike
Domin cike wannan damar ku latsa shafin yanar
gizo gizo dake a kasa
Shafin Cikewa: https://leep.gov.ng/join
Shafin Karin Bayani: https://leep.gov.ng/
0 Response to "Cikakken Bayani akan (Labour Employment and Empowerment Program da Yadda Zakuyi Rijitsta"
Post a Comment