--
Hanya Mafi Sauki da Zakuyi claim na Memefi Dinku Daga Telegram Bot Zuwa OKx Wallet, Daga Nan Kuma Zuwa Kowacce Exchanger da Ku keso

Bayan Kuyi Connect OKx wallet a Memefi Telegram Dinku. Idan ya Sauka Zuwa a OKX Dinku. 

To Kada Ku Damu Matsalar Network Bata Shafeku Ba. Kawai Kuje Play store Ku Dakko wallet Din SUI 

Ga Link Nan App Din Nan Ku Dakko Kaitsaye a Kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.mystenlabs.suiwallet

Bayan kunyi Nassarar Sauke SUI a Wayarku Saiku koma cikin OKX Wallet Ku Danna Wannan A Lamar Gasu Nan A Screenshot A Kasa Ku Allah: 

MATAKIN FARKO: 

MATAKIN NA BIYU:

MATAKIN NA UKU:

MATAKIN NA HUDU:

MATAKIN NA BIYAR: 

MATAKI NA SHIDA: 

MATAKIN NA BAKWAI: 

Bayan Kunyi Nassarar Gani Passphrase Dinku na OKX Saiku Koma Cikin SUI App da Kuka Dakko Ku Rubuta Passphrase Dinku na OKX Anan Kubude Shikenan Anwuce Gurina Zaku Iya Tura Memefi Dinku Zuwa Kowacce Exchanger da Kukeson.

Duk Wanda Zaiyi Claim Na Memefi Only 0.0021 $SUI Yake Buqata, Abinda Ya Kamata Dai Kawai mutane SU sayi Iya 0.1 $SUI Ya Ishesu. Muna Siyarwar N900 0.1 $SUI

Mai Buqata Yayi Mana Magana Yanzu Ta WhatsApp 09066633320

0 Response to "Hanya Mafi Sauki da Zakuyi claim na Memefi Dinku Daga Telegram Bot Zuwa OKx Wallet, Daga Nan Kuma Zuwa Kowacce Exchanger da Ku keso"

Post a Comment