--
Ansake Bude Shafin Cike Tallafin LEEP: Cikakken Bayani Kan Yadda Zaku Cike Shirin Gwamnatin Tarayyar Najeriya data kaddamar na Labour Employment and Empowerment Programme (LEEP)

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kaddamar da shirin Labour Employment and Empowerment Programme (LEEP) domin inganta rayuwar mutane miliyan 2.2M duk shekara. 

Shirin, wanda Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu da Ministan Harkokin Ma'aikata, Hon. Nkeiruka Onyejeocha, suka kaddamar, yana da manufar samar da ayyukan yi miliyan 2.5M a kowace shekara.

Ma'aikatar Harkokin Ma'aikata da Ayyukan Yi ce ke jagorantar aiwatar da wannan shiri.

Shirin LEEP ya kunshi matakai hudu na horaswa kamar haka:

1. Digital Nomads - Horaswa kan fasahohin zamani da aiki daga nesa.

2. Vocational and Entrepreneurship Programmes- Horaswa kan sana'o'i da dabarun kasuwanci.

3. Job Fairs - Samar da hadin kai tsakanin masu neman aiki da masu samar da ayyukan yi.

4. Centers for Learning Spaces - Samar da wuraren koyarwa da ci gaba.

Bayanin Yadda Zaku Cike: Domin cike wannan dama, ziyarci shafin yanar gizon da ke kasa:

Shafin Cikewa: https://leep.gov.ng/join

Shafin Karin Bayani: https://leep.gov.ng

Allah yasa mu dace baki daya

Sanarwa: Zaku Iya Amfani da Dayan website Dinmu da Muka Fara Dashi Wajen Yin Kowanne Irin Transaction Batare da Wata Matsala Ba, Kafin Bz Data Sell Agama Gyare Gyaren Da Ake masa ta Hanyar Yin Rijistar da Wannan Link Din: https://sabuss.com/bzdatasell9

Muna Kara Baku Hakuri Akan Wannan Matsalar Komai Zai Daidaita Insha Allah!

Idan Kunada Wata Matsala Kuyi Magana Damu Kai Tsaye A Whatsapp 09066633320 Ko Ku Kira 08133888333

0 Response to "Ansake Bude Shafin Cike Tallafin LEEP: Cikakken Bayani Kan Yadda Zaku Cike Shirin Gwamnatin Tarayyar Najeriya data kaddamar na Labour Employment and Empowerment Programme (LEEP)"

Post a Comment