Karin haske a game da Time farm: Muhimmin Sako Zuwaga Masu Mining da Wadanda Basayi Wannan Akansu Ake Magana
$TIME FARM!
An kusa a buɗe deposit and withdrawal features na time farm, wannan yake nuni da cewa za a fara cin kasuwar time farm kenan na voucher a kasuwar bumburuntu Insha Allah.
Ana hasashen cewa kowane time farm guda ɗaya zai iya farawa da farashin $0.000005 wanda yake dai-dai da ₦0.0084 a kuɗin Najeriya.
Kenan idan aka bibiyi lissafin za a samu cewa idan kana da Time farm guda miliyan ɗaya zaka iya siyar dashi ₦8,400 idan kuma guda miliyan goma ne zai kama ₦84,000 kenan Insha Allah.
Wannan lissafin shi yake fassara mana cewa, idan tsarin voucher ɗaya na time farm sai yakai Time Farm guda Miliyan goma ne irin na Notcoin, to kenan kowane voucher ɗaya zai kama ₦84,000 kenan, a yayi arha da yawa ne za a sayar dashi ₦70, 000 a kasuwar bumburutu.
Wannan fa ga wanda yake da guda miliyan goma kenan kacal.
To idan biliyan ɗaya kake dashi fa?
Kaga kuɗinka zai kama ₦8.4million ne.
Kar a manta, sunan token ɗin time farm shi ne $Second!
Wanda Bai faraba Ga Link Nan Akasa:https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=3FqWKbrHt6tg1pe1
Credit: Zango Technology WhatsApp Group
0 Response to "Karin haske a game da Time farm: Muhimmin Sako Zuwaga Masu Mining da Wadanda Basayi Wannan Akansu Ake Magana"
Post a Comment