--
Labari Mai Ga duk 'Yan Mining Dama Wadanda Basa Mining Indai Kana Siyan Data Kana Fuskantar Matsala Toh Kukanka Ya Kare Ansaka Manhajar Bz Data Sell a Telegram Duba Cikakken Bayanin Yadda Take Wajen Siyan Data

Kamfanin BZ DATA SELL yana tare da yan baiwa yan crypto a saboda haka muka samar da Mini App a cikin Telegram wato 'VTU Bot' da zai baka damar siyen data a cikin telegram dinka, ba lallai sai ka fita cikin telegram ba a yayin da kake tsaka da mining na coins dinka idan kaga datarka tayi kasa zaka iya siye a cikin telegram din basai ka fita ba,

Yadda Ake Amfani Dashi Idan Ka Shiga ta Link Din Dake Sama Ko Kasa saika danna Alamar Buy data nan take zai kawo ka wurin Login Page, idan bakada account da Da Bz Data Sell sai kayi registration idan kanada shi sai kayi login cikin sauki ka siya datarka ka koma mining dinka.

0 Response to "Labari Mai Ga duk 'Yan Mining Dama Wadanda Basa Mining Indai Kana Siyan Data Kana Fuskantar Matsala Toh Kukanka Ya Kare Ansaka Manhajar Bz Data Sell a Telegram Duba Cikakken Bayanin Yadda Take Wajen Siyan Data"

Post a Comment