Labari Mai dadi Ga Wadanda Sukai mining na DOGS Dama Wadanda Basuyi Ba Sunce Ba'a Gama Cin Moriyarsu DOGS Ba
Labari Mai dadi Ga Wadanda Sukai mining na DOGS Dama Wadanda Basuyi Ba Sunce Ba'a Gama Cin Moriyarsu DOGS Ba
Kowa yaje ya lalubo Bots nasa na DOGS, sunce ba'a gama cin gajiyar sa ba, amma da sharaɗin baza kayi missing login koda na kwana guda ba.
Note: dole fa sai mutum yana shiga kullum, har tsawon 30 days.
Talla: Kamfanin BZ DATA SELL yana tare da yan baiwa yan crypto a saboda haka muka samar da Mini App a cikin Telegram wato 'VTU Bot' da zai baka damar siyen data a cikin telegram dinka, ba lallai sai ka fita cikin telegram ba a yayin da kake tsaka da mining na coins dinka idan kaga datarka tayi kasa zaka iya siye a cikin telegram din basai ka fita ba,
Yadda Ake Amfani Dashi Idan Ka Shiga ta Link Din Dake Sama Ko Kasa saika danna Alamar Buy data nan take zai kawo ka wurin Login Page, idan bakada account da Da Bz Data Sell sai kayi registration idan kanada shi sai kayi login cikin sauki ka siya datarka ka koma mining dinka.
0 Response to "Labari Mai dadi Ga Wadanda Sukai mining na DOGS Dama Wadanda Basuyi Ba Sunce Ba'a Gama Cin Moriyarsu DOGS Ba"
Post a Comment