Shafin abude Yake Yanzu Kada Kuyi Wasa da Wannan Damar: An Fara Cike Shirin Tallafin Wema Bank/Mastercard/ EDC 2024 Transforming Nigerian Youth Program
Shafin abude Yake Yanzu Kada Kuyi Wasa da Wannan Damar: An Fara Cike Shirin Tallafin Wema Bank/Mastercard/ EDC 2024 Transforming Nigerian Youth Program
Wannan dama ce ta musamman ga matasa yan Najeriya masu shekaru tsakanin 18 zuwa 35, musamman mata 'yan kasuwa.
Shirin yana bayar da horo na kasuwanci kyauta, samun damar shiga baje kolin kayayyaki da hidimomi, da kuma jagorancin kwararrun masu ba da shawara na SMEDAN.
Karin fa'ida shine damar cin nasarar tallafi har zuwa Naira miliyan biyar (N5,000,000) don fara kasuwanci ko habaka wanda aka fara. Za a
gudanar da horon ta yanar gizo a tsawon kwana 15, wanda ke da saukin bin diddigi tare da bitoci don kara fahimta da aiwatarwa.
Ga masu sha'awa,
https://sara-tny.alat.ng/register
domin cike fom din neman shiga. Kada ku yi kasa a guiwa! Wannan dama ce mai kyau don karfafa kai da habaka tattalin arziki.
Talla: Kamfanin BZ DATA SELL yana tare da yan baiwa yan crypto a saboda haka muka samar da Mini App a cikin Telegram wato 'VTU Bot' da zai baka damar siyen data a cikin telegram dinka, ba lallai sai ka fita cikin telegram ba a yayin da kake tsaka da mining na coins dinka idan kaga datarka tayi kasa zaka iya siye a cikin telegram din basai ka fita ba,
Yadda Ake Amfani Dashi Idan Ka Shiga ta Link Din Dake Sama Ko Kasa saika danna Alamar Buy data nan take zai kawo ka wurin Login Page, idan bakada account da Da Bz Data Sell sai kayi registration idan kanada shi sai kayi login cikin sauki ka siya datarka ka koma mining dinka.
0 Response to "Shafin abude Yake Yanzu Kada Kuyi Wasa da Wannan Damar: An Fara Cike Shirin Tallafin Wema Bank/Mastercard/ EDC 2024 Transforming Nigerian Youth Program"
Post a Comment