Yanzu zaku Iya Tura Kowa $Second Coins Dinku dakukai mining a Time Farm Na Telegram Cikakken Bayani Akan Fassarar Sakon Time Farm Na Yanzu
Yanzu zaku Iya Tura Kowa $Second Coins Dinku dakukai mining a Time Farm Na Telegram Cikakken Bayani Akan Fassarar Sakon Time Farm Na Yanzu
Meya kamata ku sani game da Timefarm Internal Transfer?
An buɗe transfer yanzu-yanzu, zaku iya turawa kowa $seconds ɗin ku, ko ku amsa daga kowa. Sai dai saboda yawaitar mutane da suka buɗe accounts da yawa, da kuma b0ts, kuma abune da mutane zasu zuba dukiyar su, sun kawo dokar dole saika biya TON guda ɗaya, ko star guda 500 a matakin farko.
Don ku gane hakan masu accounts da yawa bazasu iya wannan riskin ba. Kunga an takaita yawaitar seconds tsakanin users.
Sun tabbatar da suna ci gaba da cire bots, kuma zuwa gaba in suka gama zasu bawa kowa dama ya tura ba tare da ya biya komai ba.
Zaka iya amsar Timefarm ta ID ɗinka ba tare da biyan komai ba, amma turawa ne a yanzu sai ka biya fee sau ɗaya. Kuma gaskiya dama nayi tunanin zasu zo da wani abu da zasuyi limiting yawan $Seconds wajen hada-hada.
Ku lissafa ku ga idan kunga akwai fita sai ku tura musu. Idan babu fita ku bari zuwa su buɗe na free.
A halin yanzu Muna saida $Seconds ɗin Timefarm ga mutanen mu idan akwai mai siya. kuma ina duba Platform da suka Bayar Aje Asiyar can!
Wanda yakeson Muyi Kasuwancinsa Ta Whatsapp Ga Lambar Whatsapp 09066633320/08133888333
Kusani Har Yanzu ana Mining na Time Farm $Second a Telegram Ga Link Nan a Kasa Wanda Bai fara Ba ya Fara: https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=3FqWKbrHt6tg1pe1
Talla: Kamfanin BZ DATA SELL yana tare da yan baiwa yan crypto a saboda haka muka samar da Mini App a cikin Telegram wato 'VTU Bot' da zai baka damar siyen data a cikin telegram dinka, ba lallai sai ka fita cikin telegram ba a yayin da kake tsaka da mining na coins dinka idan kaga datarka tayi kasa zaka iya siye a cikin telegram din basai ka fita ba,
Ga link din Nan: https://t.me/bzdatasell_bot
Yadda Ake Amfani Dashi Idan Ka Shiga ta Link Din Dake Sama Ko Kasa saika danna Alamar Buy data nan take zai kawo ka wurin Login Page, idan bakada account da Da Bz Data Sell sai kayi registration idan kanada shi sai kayi login cikin sauki ka siya datarka ka koma mining dinka.
Ga link din Nan: https://t.me/bzdatasell_bot
Bz Data Sell Website: https://bzdatasell.com.ng
Wannan naku ne Yan baiwa, Yan Crypto..💖
0 Response to "Yanzu zaku Iya Tura Kowa $Second Coins Dinku dakukai mining a Time Farm Na Telegram Cikakken Bayani Akan Fassarar Sakon Time Farm Na Yanzu"
Post a Comment