Alhamdulillah: Masu Takardun SSCE, OND NCE, HND, BSc, MSc, da PhD Zasu Iya Cike Aikin Enumerators a Ma'aikatar Education Public Expenditure Tracking Survey (EPETs)
Alhamdulillah: Masu Takardun SSCE, OND NCE, HND, BSc, MSc, da PhD Zasu Iya Cike Aikin Enumerators a Ma'aikatar Education Public Expenditure Tracking Survey (EPETs)
Ana gayyatar masu sha'awar aiki su nemi damar shiga aikin tara bayanai na Education Public Expenditure Tracking Survey (EPETs).
Wanda za a gudanar a Arewa maso Yammacin Najeriya, da suka hada da jihohin Kano,Katsina,Jigawa,Sokoto, Borno, da Zamfara.
Lokacin Aiki: Tsawon makonni 5
Masu bayar da rahoto: Za a ba da rahoto ga Mai Kula da Filin Aiki da Kwararren Shugaban Aikin
Apply Now: https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSeV_jR74PgTe-MrpHRf0ijSYSk1SqHfKI3-ngK5zf2xEcdL-Q/viewform
Kushiga Whatsapp Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati
Kushiga Telegram Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati
0 Response to "Alhamdulillah: Masu Takardun SSCE, OND NCE, HND, BSc, MSc, da PhD Zasu Iya Cike Aikin Enumerators a Ma'aikatar Education Public Expenditure Tracking Survey (EPETs)"
Post a Comment