
Muhimmiyar Sanarwa ga Masu Cin gajiyar Shirin (NIYEEDEP) Abinda ya Kamata ku sani A Halin yanzu
Ga wadanda basu samu message ta Email ba zaku iya amfani da email dinku domin ku tuntubi Bankin fidelity da Gmail dinku.
Kusani bayan kun tura Musu sako zasu turo maku sako a Gmail naku mai kunshe da cewa kushiga kubude account number da fedelity Bank domin program maisuna (Niyeedep),
kusani indai a baya kunbude account da fedelity Bank basai kunshiga sakon da suka turo cewa kushiga kubude account ba.
Ga Email daza kuyi musu magana da Gmail dinku. niyeedep@fidelitybank.ng
Wannan ga wadanda Suka Kasa Cikewa Ne Ko suke Kokwanto yayi ko Baiyi ba!
0 Response to "Muhimmiyar Sanarwa ga Masu Cin gajiyar Shirin (NIYEEDEP) Abinda ya Kamata ku sani A Halin yanzu"
Post a Comment