
Sanarwa da zafi zafinta Kai tsaye!! Leka ka Gani
Bz News 24/7 shafine da muka kirkira tun a Shekarar 2019 domin karfafawa ga Matasan Africa da Najeriya.
Mun shirya tsaf domin kawo muku abubuwa masu muhimmanci domin inganta Harkokinmu nayau da kullum a wannan Yankin Namu" musamman ma Arewacin Najeriya.
Zamu maida Hankali domin Ganin Munyi muku abinda ya dace domin cigabanmu gaba daya!
Daga Cikin abubuwan da Zamu maida Hankali akai sune Kamar haka: Wallafa muku sashinhan update akan neman aiki na Gwamnati, da aikin NGOS, Da Duk Wani Tallafi na Gwamnati da Muka ga ya Dace musanarwa da Al-ummah, zamu maida Hankali sosai domin Zakuloshi mu sanar muku dashi domin ku amfani!
A kokarin mu na Hakan yasa muke buqatar addu'a daga Gareku domin samun Nassarar wannan aikin!
Ga Masu Buqatar Bibiyarmu ko samun sabbin update suna iya shiga Channel dinmu a WhatsApp Ko telegram ga Link Dinsu nan a Kasa.
Telegram Channel: https://t.me/bznewsupdate
WhatsApp Channel: https://whatsapp.com/channel/0029Va4hi718vd1Mifphp11s
Mai buqatar Magana Dani Kaitsaye ga Email: bzglobalservice@post.com
Wannan Sanarwa ce ta Musamman ga Masu Kishin Al-ummah, kuyi kokari wajen tayamu yada wannan sakon Mun gode!!!
0 Response to "Sanarwa da zafi zafinta Kai tsaye!! Leka ka Gani"
Post a Comment