
An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata Kungiyar Yaki da Zazzabin Cizon Sauro (Malaria Consortium Nigeria) a jihohin Kogi, Borno, Nasarawa, Kebbi, Sokoto, Plateau, da FCT Abuja
Malaria Consortium Nigeria na neman ma'aikata a jihohi daban-daban don ayyukan yaki da zazzabin cizon sauro.
Ana bukatar Field Assistants da Finance Assistants a jihohin FCT, Kogi, Borno, Nasarawa, Plateau, Sokoto, Kebbi, da Bauchi. Masu sha’awa su garzaya su cike takardun neman aiki. Wannan dama ce ga masu sha’awar taimakawa al’umma wajen rage yaduwar zazzabin cizon sauro.
Ayyuka da aka bude:
1. Field Assistant - FCT
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/880818
2. Field Assistant - Kogi
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/880819
3. Field Assistant - Borno
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/880820
4. Field Assistant - Nasarawa
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/880821
5. Field Assistant - Plateau
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/880822
6. Field Assistant - Sokoto
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/880828
7. Field Assistant - Kebbi
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/880829
8. Finance Assistant - FCT
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/880830
9. Finance Assistant - Kogi
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/880830
10. Finance Assistant - Plateau
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/880831
0 Response to "An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata Kungiyar Yaki da Zazzabin Cizon Sauro (Malaria Consortium Nigeria) a jihohin Kogi, Borno, Nasarawa, Kebbi, Sokoto, Plateau, da FCT Abuja"
Post a Comment