--
Ankirkiri sabuwar manhaja mai kama da facebook: Nunawa duniya talent dinka | Bude sabuwar manhajar somtech social Mai kama da Manhajar Facebook komai da Komai

Ankirkiri sabuwar manhaja mai kama da facebook: Nunawa duniya talent dinka | Bude sabuwar manhajar somtech social Mai kama da Manhajar Facebook komai da Komai


An kirkiri sabuwar manhaja mai kama da facebook: Nunawa duniya talent dinka | Bude sabuwar manhajar somtech social Mai kama da Manhajar Facebook komai da Komai

Lokaci yayi !!!, Lokaci yayi !!! lokaci yayi !!!

Sanarwar bude babbar manhajar somtech social, babbar manhajace wacce dan Nigeria, ya kirkira wacce ake saran zata kara da sauran takwarorinta na duniya irinsu Facebook, Twitter, Instagram.

Manhajace da take bada damar yin abubuwa da dama, kamar

Zaku iya tara followers, samun sabbin Friends, tallata hajojinku tareda wallahfa dukakkin wasu rubuce - rubuce da video,

Zaku iya kirkirar, group ko page, kamar dai yadda ake gudanarwa a babbar manhajar Facebook

Mu "Yan Nigeria ne, Kuma muna da fasaha, me yasa kullum saidai a kera a kawo mana muyi amfani dashi?

Lokaci yayi da zamu nunawa duniya irin talent namu, sannan mu tabbatar musu da zamu iya ta hanyar bayyana zahiri

Zaku iya kirkirar account naku tare da fara amfani da wannan manhajar Yanzu Yanzu, ya hanyar kirkirar account naku a https://social.somtechdataapi.com/signup

Sannan zaku iya sauke android app dinmu akan https://social.somtechdataapi.com/somtech_social.apk

Kowa yana da damar aiki da wannan manhajar, nunawa duniya talent dinka, a matsayin ka na dan Nigeria, dan africa

0 Response to "Ankirkiri sabuwar manhaja mai kama da facebook: Nunawa duniya talent dinka | Bude sabuwar manhajar somtech social Mai kama da Manhajar Facebook komai da Komai"

Post a Comment