
Duk wanda yakeyin Sidra mining ya Tura Kyc ba'ayi masa Approved Ba Yau ga Mafita ta Samu! Hanyar daya kama kuyi magana dasu Kaitsaye!!!
Wadanda suke da matsalar KYC daga SIDRA Zaku Iya cika wannan form din Ku tura Complaints dinku zuwa ga Sidra team don ganin sun Karbi KYC naku: https://support.sidrachain.com/
Idan Kashiga ana bukatan full name dinka, Email adress da kayi amfani dashi, Sai kafadi Mai nene matsalar ka shine zaka saka "KYC not approved", Sai kayi Submitig ticket, zasu baka wani ticket ID kayi copy nasa ka ajiye Shi kada ya salwanta.
Zaka dauki wannan rubutun turancin ka Saka musu a wajen description:👇
Dear Sidra Chain Support Team.
I hope this message finds you well.
I am writing to request assistance with the KYC verification for my Sidra Chain account. I have submitted all the necessary documents and completed the required steps, but my KYC status still shows as unverified.
I would greatly appreciate it if you could review my documents and let me know if anything else is needed to complete the verification process. I am eager to have my account fully verified and look forward to your support in resolving this matter as soon as possible.
Thank you very much for your help and attention. I look forward to your response.
Idan wayarka bata copy kayi Join a Telegram Channel dinmu Ko WhatsApp Channel Zaka sameshi Aciki ga Link Nan A Kasa:
WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Va4hi718vd1Mifphp11s
Telegram:https://t.me/bznewsupdate
0 Response to "Duk wanda yakeyin Sidra mining ya Tura Kyc ba'ayi masa Approved Ba Yau ga Mafita ta Samu! Hanyar daya kama kuyi magana dasu Kaitsaye!!!"
Post a Comment