--
Har yanzu akwai sauran dama fa: adadin mutanen da suka Cike Shirin Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP) basukai 20M da Ake buqata ba

Har yanzu akwai sauran dama fa: adadin mutanen da suka Cike Shirin Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP) basukai 20M da Ake buqata ba


Har yanzu akwai sauran dama fa: adadin mutanen da suka Cike Shirin Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP) basukai 20M da Ake buqata ba,

Ansamu Mutane miliyan biyu da dubu sittin da shida da ɗari tara da talatin da biyar acikin mutane miliyan ashirin da ake buqata su cike shirin Tallafin manoma na Gwamnatin tarayya mai suna Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP).

Har yanzu mutane sunada dama ta cike wannan shirin wanda abaya aka kira shi da (NIYEEDEP) wanda har akayi patner da Bankunan fidelity, lotus, da keystone bank.

Bamu san dalili ko hujjar datasa aka canzawa shirin suna ba, amma mun sani tsawon lokuta akwai manyan shirye shirye na gwamnatin tarayya da suka gabata, waɗanda suke zuwa da fasali kala kala.

Don haka a Babin Shawara mutane su sani koda ka cike wancan na bayan yanada matukar amfani wannan ma kacike domin Gujewa fadawa dana sani, idan abun ya tabbata wasu suka amfana!

Duk wanda bai cikeba yanada sauran dama a halin yanzu ga Adreshin yanar gizon cikewa nan a kasa ake acike kada ayi sanya da duk wata dama datazo mana, tunda bamusan a Inane zamu samu nasara ba,

Aje acike ga link nan a kasa: https://yeidep.org/index

0 Response to "Har yanzu akwai sauran dama fa: adadin mutanen da suka Cike Shirin Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP) basukai 20M da Ake buqata ba"

Post a Comment