--
Labari mai daɗin: Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON tana neman Ma'aikata bangaren Kiwon Lafiya | Duba Cikakkun bayanai da yadda zaku nemi aikin cikin Nassara Anan

Likitoci, masu bada Magunguna, Ma’aikatan Jiyya da Muhalli / Jami’an Kiwon Lafiyar Jama’a (CHO/EHO) sune kawai ƙwararrun da ake buƙata.

Yadda ake Cikewa domin dacewa da samun aikin:

Za a iya shiga gidan yanar gizon NAHCON ta Adreshinsu da zamu ajiye muku a kasa sai a danna "Resources" sannan kuma sai a danna "NMT Application Portal" daga babban menu bangaren hannun dama!

Za a bude Portal din ne a ranar 8 ga watan Maris 2025 daga karfe 12.00 na dare kuma za a rufe ranar 14 ga Maris 2025 da karfe 11.59 na yamma.

KA'idoji, Sharuɗɗa don Neman dacewa a aikin: Duk antanadesu wannan shafin dake kasa: https://nahcon.gov.ng/2025/02/28/2025-hajj-national-medical-team-online-application-advertisement/

0 Response to "Labari mai daɗin: Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON tana neman Ma'aikata bangaren Kiwon Lafiya | Duba Cikakkun bayanai da yadda zaku nemi aikin cikin Nassara Anan"

Post a Comment