
Duk Wanda ya cike shirin Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP) Kuma aka tura masa Sako daga Union Bank Ga abinda ya kamata yayi
Duk Wanda ya cike shirin Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP) Kuma aka tura masa Sako daga Union Bank Ga abinda ya kamata yayi
Bankin Union Bank sun fara turawa mutane sakon message ta waya wadanda suka cike tallafin Gwamnatin tarayya na Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP).
Kamar yadda sakon ya nuna koda bakayi amfani da Union bank Ba, zaka iya amfani dashi yanzu. ana buqatar Kowa ya shiga website din Union bank domin shigar da bayanai na Shaidar katin Dan Ƙasa NIN da BVN Da Sauran bayanai, wanda hakan na nuna cewa shine mataki na gaba.
Ga adreshin website din akasa: https://www.unionbankng.com/yeidp/
Ku kasance tare damu domin samun update
0 Response to "Duk Wanda ya cike shirin Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP) Kuma aka tura masa Sako daga Union Bank Ga abinda ya kamata yayi"
Post a Comment