
Har yanzu Shafin yanar Gizon Cike Shirin YEIDEP na Matasa Yana Tafiya Lafiya Qalau | Wadanda Basu Cike ba Suna da Sauran damar Cikewa
Har yanzu Shafin yanar Gizon Cike Shirin YEIDEP na Matasa Yana Tafiya Lafiya Qalau | Wadanda Basu Cike ba Suna da Sauran damar Cikewa
A halin yanzu Mutane Milliyan hudu ne da dubu ɗari biyu da hamsin da Daya da Ɗari huɗu da Shabiyar 4,251,415 ne sukayi Rejister Shirin Tallafin YEIDEP.
Don haka wanda bai cike ba yanada sauran damar cikewa domin ana gaba da rufewa kurkusa ga adreshin Cikewa nan a kasa yanzu ake acike: https://yeidep.org/
Abubuwan daya kunsa shi wannan shirin:
1- Zai taimaka wajen rage zaman banga ga matasa
2- zai taimakawa qananan 'yan kasuwa marasa hannun jari
3- zai rage matsalar Fatara da Talauci dake addabar matasan Najeriya
Yanzu haka wadanda suka cike shirin tun aatakin farko sun fara karbar sakonnin "SMS" wayoyinsu daga Manyan Bankunan Da Aka Bawa Alhakin Kula Da Shirin.
0 Response to "Har yanzu Shafin yanar Gizon Cike Shirin YEIDEP na Matasa Yana Tafiya Lafiya Qalau | Wadanda Basu Cike ba Suna da Sauran damar Cikewa"
Post a Comment