--
Kokwanto yacika zukatan wadanda suka Cike Tallafin manoma na Youth Economic Intervention and De-Radicalization Program (YEIDEP) Ga Shawara da Mafita Akwai akan Sakonnin da suke turowa

Indai kasan ka Cike wannan tallafin ko baka cike ba kuma kaga an turo maka da sako daga Bankunan fidelity, keystone, Union, da lotus bank kada ka Daga Hankalinka abu ne mai sauki.

Shawarar da muke bayarwa shine kawai ka Zabi banki guda daya ya isheka kaje bankin ka nuna musu sakon da aka tura maka, su zasu bude maka account nan take, sai kuma ka jira Mataki na gaba.

Idan kuma ka cike Form din bude account a yanar gizo da Bankunan suka Buqata shima baka da matsala.

Amma muna bawa mutane shawarar kada suyi amfani da wannan damar su bude account da yawa hakan zai iya baka matsala gaskiya a hakura da banki guda daya kawai!

Allah yasa mu dace ameen 

0 Response to "Kokwanto yacika zukatan wadanda suka Cike Tallafin manoma na Youth Economic Intervention and De-Radicalization Program (YEIDEP) Ga Shawara da Mafita Akwai akan Sakonnin da suke turowa"

Post a Comment