Ansake Bude Form din Cike aikin Wucin gadi a Hukumar Kididdiga ta Jihar Kano Kano State Bureau of Statistics | ana buqatar Mutane su cike yanzu kafin a Rufe
Ansake Bude Form din Cike aikin Wucin gadi a Hukumar Kididdiga ta Jihar Kano Kano State Bureau of Statistics | ana buqatar Mutane su cike yanzu kafin a Rufe
Hukumar Kididdiga ta Jihar Kano Kano State Bureau of Statistics tafara daukar kwararrun Ma'aikata na wuccin gadi domin gudanar da bincike kan cutar zazzabin cizon sauro da za a yi a fadin kananan hukumomi 44 na jihar Kano.
Masu nema dole ne su cika duk ƙayyadaddun sharudda.
Ana buɗe Form Don ne daga Afrilu 4 zuwa Afrilu 11, 2025. Ba za a yi la'akari da suka cike bayan wannan lokacin ba.
Domin Yanzu ga Form Din nan ku latsa Nan Apply Now
0 Response to "Ansake Bude Form din Cike aikin Wucin gadi a Hukumar Kididdiga ta Jihar Kano Kano State Bureau of Statistics | ana buqatar Mutane su cike yanzu kafin a Rufe"
Post a Comment