
Yanzu yanzu: Shafin Yanar Gizon Ɗiban Ma’aikata Dubu Goma na Jahar Bauchi State Ya Dawo yana Aiki Sosai ake acike
Yanzu yanzu: Shafin Yanar Gizon Ɗiban Ma’aikata Dubu Goma na Jahar Bauchi State Ya Dawo yana Aiki Sosai ake acike
Ana ci gaba da gudanar da ɗiban ma’aikata dubu goma a jahar Bauchi yanar-gizo na tafiya yadda ya kamata, musamman ga 'yan asalin jahar Bauchi
Matakan da za a nema:
Masu takardar shaidar NCE za su zaɓi matsayin Assistant Education Officer – Level 7
Masu takardar SSCE za su zaɓi matsayin Watchman – GL 1
Anima addu'ar iyaye kafin aciki ka A taimaka da sharing don kowa ya anfana
Credited: Zaharadden Adamu Facebook
CLICK HERE TO APPLY
0 Response to "Yanzu yanzu: Shafin Yanar Gizon Ɗiban Ma’aikata Dubu Goma na Jahar Bauchi State Ya Dawo yana Aiki Sosai ake acike"
Post a Comment