
An Buɗe Guraben Aiki na Malaman Makaranta a Borno State University – Maiduguri, Borno State
An Buɗe Guraben Aiki na Malaman Makaranta a Borno State University – Maiduguri, Borno State
Jami’ar Jihar Borno (BOSU), da ke Maiduguri, ta fitar da sanarwar daukar sabbin
ma’aikatan koyarwa (Academic Staff) a fannoni daban-daban, domin cike guraben da ke cikin manyan sassa na jami’ar.
Sassan da Aikin Zai Shafa:
Akwai guraben aiki a cikin waɗannan fannoni:
✅ Matsayin da ake nema:*
2. Reader (CONUASS 6)
3. Senior Lecturer (CONUASS 5)
4. Lecturer I (CONUASS 4)
5. Lecturer II (CONUASS 3)
6. Assistant Lecturer (CONUASS 2)
7. Graduate Assistant (CONUASS 1)
8. Senior Librarian (CONUASS 4)
9. Librarian I & II
10. Assistant Librarian
11. Laboratory Technologist
Sassukan da ke da Bukatar Ma’aikata:
1. Faculty of Basic Medical & Allied Health Sciences
- Nursing
- Physiotherapy
- Radiography
- Medical Laboratory Science
- Health Information Management
2. Faculty of Agriculture
- Agric Economics & Extension
- Agronomy & Soil Science
3. Faculty of Arts & Education
- Languages & Linguistics
- Arts & Social Science Education
- Science Education
4. Faculty of Social & Management Sciences
- Accounting
- Business Administration
- Economics
- Geography
- Mass Communication
- Political Science
- Sociology
- Public Administration
5. Faculty of Science
- Physics
- Mathematical and Computer Sciences
- Chemistry
- Biological Sciences
- Entrepreneurial Studies
Abubuwan Da Ake Bukata:
Kowane matsayi yana da ƙayyadaddun buƙatu, ciki har da:
- Digiri na farko, Master's da Ph.D daga jami'o’in da aka amince da su
- Ƙwarewar koyarwa da bincike
- Wallafa takardun bincike a mujallu da aka tantance
- Shaida ta NYSC
- Shaida ko lasisin ƙwararru a wasu fannoni
Yadda Ake Neman Aikin:*
- Cikakken bayani kan yadda za a nemi aikin na kunshe a takardar talla.
- Ana buƙatar a turo da kwafin takardu guda biyar (5) da CV zuwa ofishin Registrar na jami’ar.
Adireshi:
The Registrar,
Borno State University,
PMB 1122, Njimtilo, Kano Road,
Maiduguri, Borno State.
0 Response to "An Buɗe Guraben Aiki na Malaman Makaranta a Borno State University – Maiduguri, Borno State"
Post a Comment