
DAUKAR MA'AIKATA An Buɗe Sabbin Guraben Aiki a Federal University of Education, Pankshin!
DAUKAR MA'AIKATA
An Buɗe Sabbin Guraben Aiki a Federal University of Education, Pankshin! Plateau State – Nigeria
Karɓar Aikace-aikace na Cigaba
Jami’ar Tarayya ta Koyon Harkokin Ilimi, Pankshin (Federal University of Education, Pankshin), ta buɗe ƙofofinta domin karɓar aikace-aikacen cancantattun ‘yan takara don ɗaukar ma’aikata a fannoni daban-daban – na ilimi da wadanda ba na koyarwa ba.
Manyan Mukaman da Aka Buɗe (Academic Staff):
1. Lecturer II (CONPCASS 03/2)
- Digiri na Doctorate ko Master's tare da ƙwarewar koyarwa na tsawon shekaru 5
- Kammala NYSC
- Bayar da gudunmawa ta bincike da wallafa (journal publications)
2. Lecturer III (CONPCASS 02/2)
- Master's Degree a fannin da ya dace
- NYSC da gogewa a koyarwa
3. Assistant Lecturer (CONPCASS 01/2)
- Aƙalla 2nd Class Lower Degree
- NYSC da gogewa a matakin makaranta
Mukaman da Ba Na Koyarwa Ba (Non-Academic Staff):
4. Information Officer II – Digiri a Media/Mass Comm. + ƙwarewar aiki
5. Planning Officer II – Digiri a Urban/Regional Planning
6. Quantity Surveyor – Digiri + zama memba na ƙungiyar Quantity Surveyors
7. Catering Officer – SSCE + Diploma a girki/Hotel Management
8. Procurement Officer II– Digiri a Procurement Management
9. Architect II – Digiri a Architecture + memba na ƙungiyar da ta dace
10. Admin Officer II – Digiri a Arts ko Social Sciences
11. Executive Officer (Admin)– HND ko ND + gogewa
12. Accountant II– Digiri a Accounting/Finance
13. Confidential Secretary II – Digiri a Secretarial Studies + ICT skills
14. Motor Driver/Mechanic – SSCE + lasisin tuki da ilimin aikin mota
15. Medical Officer II– MBBS + rajista a Medical and Dental Council of Nigeria
📌 Yadda Ake Nema:
Cikakken bayani akan yadda za a aika da takardun nema ana iya samu daga ofishin REGISTERER ko daga shafin su na yanar gizo.
📢 Kada Ka Bari Wannan Damar Ta Wuce Ka!
0 Response to "DAUKAR MA'AIKATA An Buɗe Sabbin Guraben Aiki a Federal University of Education, Pankshin!"
Post a Comment