--
Tunatarwa !:  Ana Ci Gaba da Karɓar Takardun Neman Aiki AnanGidan Madi– Kada Ka Bari a Bar Ka a Baya!

Tunatarwa !: Ana Ci Gaba da Karɓar Takardun Neman Aiki AnanGidan Madi– Kada Ka Bari a Bar Ka a Baya!

Tunatarwa !:  Ana Ci Gaba da Karɓar Takardun Neman Aiki AnanGidan Madi– Kada Ka Bari a Bar Ka a Baya!



Idan ka na daga cikin waɗanda ke neman aiki a fannin koyarwa ko aiki na ofis, to wannan sakon naka ne!

Federal College of Education, Gidan Madi, Sokoto State, ta buɗe damar daukar sabbin ma’aikata a fannoni da dama ciki har da Academic da Non-Academic positions. Kuma yanzu haka, ana ci gaba da karɓar takardun neman aiki daga masu sha’awar guraben aiki a makarantar.

Wadanda Ake Buƙata Sun Hada Da:

- Assistant Lecturer zuwa Chief Lecturer a bangarorin ilimi.

- Librarians, Nurses, Pharmacists, Lab Scientists, Admin Officers, Technicians, da Accountants, da sauransu.

Muhimman Bayani:

- Aikace-aikacen na ci gaba da gudana.

- Takardunku su hada da: CV, Kwafin shaidar karatu, NYSC discharge certificate, da duk wasu takardu da suka dace.

- A aika da su zuwa Office of the Registrar, Federal College of Education, Gidan Madi, Sokoto State

- Ana ƙarfafa mutane da su tura nasu takardu da wuri kafin lokacin rufewa.

Ka guji jiran ƙarshe, tura naka yanzu!

Ku faɗakar da abokai da dangi, ko wani da ka san yana neman irin wannan dama.

0 Response to "Tunatarwa !: Ana Ci Gaba da Karɓar Takardun Neman Aiki AnanGidan Madi– Kada Ka Bari a Bar Ka a Baya!"

Post a Comment