--
Gwamnatin Tarayya Ta Bude Shafin Tallafi Na GIGS Domin koyarda Sana'ar Hannu da Bada Jari

Gwamnatin Tarayya Ta Bude Shafin Tallafi Na GIGS Domin koyarda Sana'ar Hannu da Bada Jari

Gwamnatin Tarayya Ta Bude Shafin Tallafi Na GIGS Domin koyarda Sana'ar Hannu da Bada Jari

Gwamnatin Tarayya Ta Bude Shafin Tallafi Na GIGS Domin koyarda Sana'ar Hannu da Bada Jari ga mutanen da suka cike sukayi nasarar kammala darasi 

 - Matasa ‘yan Najeriya masu sha’awar aiki

- Masu fasahar hannu ko na kwamfuta

- Masu sha’awar sana’o’in zamani ko freelancing

 Lura Muhimmiya:

Wannan dama ce da gwamnati ta tanada musamman don matasa su samu hanyar samun kuɗi cikin halaltacciyar hanya. Kada ka bari a bar ka a baya!

Rijista kyauta ce kuma a bude take yanzu!

0 Response to "Gwamnatin Tarayya Ta Bude Shafin Tallafi Na GIGS Domin koyarda Sana'ar Hannu da Bada Jari"

Post a Comment