--
Gwamnatin Jihar Kano, da hadin Gwiywar Bankin Sterling, Kamfanin Coca-Cola, da whitefield foundation zasu Horas da matasa 60,000 dabarun Kasuwanci da Bayar da Tallafi ga wadanda Suka Kammala Samun Horo Kuyi Maza Kuje Kuyi Rijister Kubi Ta Wannan Adreshin Yanzu

Ma’aikatar Matasa da Cigaban Wasanni ta Jihar Kano na hada kai da mu don ganin an samar da wannan shiri na karfafa gwiwa ga matasan Jihar Kano masu tasowa.

EQUIP 60,000 yana cikin ƙasa baki ɗaya kuma an yi niyya don ƙarfafa matasa da mata 60,000. Afadin tarayyar Najeriya:

Shafin da Zakuyi Rijister har yanzu yana buɗe. Ku shiga nan: https://www.equip.whitefieldfoundation.ng/register

Kalli Bidiyon Jawabin Kwamishinan Harkokin Wasanni Da matasa Na Jihar Kano Hon. Kabiru Ado Lakwaya

0 Response to "Gwamnatin Jihar Kano, da hadin Gwiywar Bankin Sterling, Kamfanin Coca-Cola, da whitefield foundation zasu Horas da matasa 60,000 dabarun Kasuwanci da Bayar da Tallafi ga wadanda Suka Kammala Samun Horo Kuyi Maza Kuje Kuyi Rijister Kubi Ta Wannan Adreshin Yanzu"

Post a Comment