--
Wani Matashi ya yiwa Shugaba Buhari fatan yin Hatsarin jirgin sama

Wani Matashi ya yiwa Shugaba Buhari fatan yin Hatsarin jirgin sama

KAICO: Wani Bawan Allah Ya Yi Wa Buhari Fatan Hadari A Hanyarsa Ta Dawowa Gida Nijeriya Daga Kasar Belgium




Wani Matashi mai suna Ahmed Abubakar Sadiq ya yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari fatan yin hadarin jirgin sama a hanyar sa ta dawo daga kasar Belgium a taron kasashen AU.

Matashin ya bayyana haka ne a Shafinsa na sada zamunta na manhaMan Twitter a ranar Laraba 16 ga watan Fabrariru na 2022.

Sai dai dayawan ‘yan kasar Najeriya sun yi Allah wadai da wannan fata na wannan Matashi.

Abinda mutane ke tbaya shi ne Shin to shi wannan miye zai samu idan Buhari ya yi hadari ya mutu ne? Allah ka dawo da shi lafiya.



0 Response to "Wani Matashi ya yiwa Shugaba Buhari fatan yin Hatsarin jirgin sama"

Post a Comment